Anambra
Yau muke samun labarin yadda gwamnan jihar Anambra ya ba da umarnin dalibar nan da ta kara sakamakon JAMB a zauna da ita don sanin inda ake da matsala da tushe.
Wani kwamitin bincike da gwamnatin jihar Anambra ta kafa domin binciken sakamakon jarrabawar UTME na Miss Mmesoma Joy Ejikeme ya gano wasu abubuwa guda hudu.
Bayan kusan mako ɗaya ana kai kawo, kwamitin binciken Anambra ya yi bayanin abinda ɗalibar nan ta faɗa yayin amsa laifinta na kirkirar makin JAMB da hannunta.
Kwamitin bincike na jihar Anambra ya buƙaci Mmesoma Ejikeme da ta gaggauta bayar da haƙuri ga hukumar JAMB da makarantar Anglican Girls’ Secondary School, Nnewi
Kwamitin binciken da gwamnan jihar Anambra ya kafa ya tabbatar da cewa, Mmesoma Ejikeme ta jirkita sakamakon jarabawar JAMB da ta zauna a watan Mayu, 2023.
Daga karshe, Ejikeme Mmesoma, dalibar nan da ta haddasa ruɗani kan sakamakon da ta samu a jarabawat UTME 2023 ta aminta da cewa ainihin makin da ta ci 249.
Ejikeme Mmesoma, ɗaliba daga jihar Anambra wacce ta zo na ɗaya a yawan makin JAMB ta ce bata san yadda ake buga sakamakon bogi bba balle ta kara wa kanta maki.
Kungiyar Miyetti Allah ta Fulan makiyaya masu kiwon dabbobi ta nemi a saki mambobinta da ake tsare da su ba tare da sun aikata wani laifi ba a jihar Anambra.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi bikin sallah tare da Musulmai a Awka da Onitsha inda ya ba su cak na kudi don gyaran masallatai.
Anambra
Samu kari