Aikin Hajji
Hukumar kula da harkokin alhazan Najeriya (NAHCON) ta ce kowane maniyyaci zai kara adadin dala $100 kan kowace kujeɗa sakamakon rikicin da ake a ƙasar Sudan.
An kara kuɗin aikin hajjin bana da $250, shugaban hukumar jindaɗin Alhazai ta ƙasa, Zikrullah Hassan, shine ya sanar da wannan ƙarin a birnin tarayya Abuja.
Gwamnan jihar Enugu ya dauki nauyin maniyyata Kiristoci 300 zuwa kasashen Jordan da Isra'ila masu tsarki don sauke farali a wannan shekara ta 2023 da ake ciki.
Hukumar alhazai ta kasa ta bayyana cewa akwai yiwuwar a karawa mahajjatan bana karin kudaden zuwa aikin hajji na bana sakamakon rikin da ke faruwa a kasar Sudan
Rahotanni sun tabbatar da kamfanonin jiragen saman da aka ware domin jigilar maniyyata hajjin bana, sun ƙi rattaɓa hannu kan yarjejeniyar jigilar maniyyata.
Shugaban kungiyar Izala, Limaman babban masallacin Abuja da Aso Rock, da Alhaji Aminu Ado Bayero da Alhaji Nasiru Ado Bayero sun sha ruwa da shugaban kasa jiya
Hukumar kula da walwala da jin daɗin maniyyatan Kaduna ta nemi hukumar kula da aikin Hajji a Najeriya NAHCON ta kara mata kujeru 500 domin cika bukatun mutane.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Talata zai bar babban birnin tarayya Abuja zuwa Saudiyya don ziyarar aiki na kwana takwas tare da yin aikin Umrah
Hukumar jindadin Alhazai ta birnin tarayya Abuja, ta sanya ranar kammala biyan kuɗin Hajjin bana ga maniyyatan da ba su kammala cikasa kuɗin Hajjin bana ba.
Aikin Hajji
Samu kari