Adam Zango
Fitaccen jarumin nan na dandalin shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Adam A Zango wanda aka fi sani da Prince Zango ya bayyana dalilin da ya sa yake yawan auran mata kuma daga bisani ya rabu da su.
Shahararren dan wasan Hausan nan Adam A. Zango, wanda aka fi sani da Prince Zango ya daga shirinsa na kara aure a karo na shida, har zuwa bayan sallah karama. A wata sanarwa da ya sanya a shafinsa na Instagram a ranar Talatar...
Ku na da labari cewa Masana’antar kannywood ta kama da wuta sakamakon rikici da ya barke tsakanin manyan jarumai guda biyo wato Ali Nuhu da kuma jarumi Adam A Zango wanda har hakan takai ga zagi da cin mutunci.
NAIJ.com ta ruwaito a daren ranar Talata, 29 ga watan Mayu ne aka hangi jarumin Gwaska, Adam a wani babban taro da fadar shugaban kasa ta shirya, inda aka hange shi yana gaisawa da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaita Amal wanda ta baro kasarta na Asali, kasar Kamaru da dawo Najeriya da nufin shirin Fim, ta bayyana cewa akwai soyayya a tsakaninta da Adam Zango, amma fa ba irin soyayyar da ake tsammani ba, face soyayy
A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”
Fitaccen jarumin nan a shire-shiren fina-finan Hausa na masana'antar Kannywood kuma mawaki Adam A. Zango, ya bayar da sanarwar cewa ya kammala shire-shiren sa na dawowa jihar Kano dake zaman tamkar cibiya ga fina finan
Rikicin dake tsakanin manyan jaruman wasan kwaikwaiyon Kannywood Ali Nuhu da Adam zango ya zo karshe yayin da aka sasanta su wannan sasanci ya faru ne bayan kokarin da wasu masu ruwa da tsaki a masana'antar fim Kannywood suka yi.
Idan baku manta ba a shekarun baya sun taba shirya irin wannan rikicin, mu ka zo muka yi ta cece kuce a kai. Amma daga karshe mai hakan ta haifar sai suka maida mu ba mu san komai ba. dan haka kusan duk wanda ya sa kansa sai ya yi
Adam Zango
Samu kari