Abun Bakin Ciki
An tabbatar da mutuwar akalla mutane 60 bayan wani jirgin ruwa ya juye mutane kusan 100 a teku, galibin wadanda ke cikin jirgin mata ne da kananan yara.
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa watau NARD ta koka kan yadda ake cika wa mambobinta aiki a asibitocin gwamnati bayan rasuwar wani likita a Ribas.
Wani jirgin ruwa da ya dauko fasinjoji 90, mata da yara ya kife a yankin karamar hukumar Borgu ta jihar Neja, an tabbatar da mutuwar mutane 29 daga ciki.
An tabbatar da rasuwar tsohon dan takarar gwamnan jihar Ondo karkashin inuwar jam'iyyar SDP, Otunba Bamidele Akingboye a gidansa da ke jihar Legas.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa Najeriya ta yi rashin wasu yan majalisa da suka bar duniya bayan rantsar da su, daga cikinsu akwai mata har guda biyu.
Fitaccen ɗan barkwanci na Najeriya, Sanku, ya rasu a haɗarin mota a Ibadan, abin da ya girgiza masana’antar barkwanci da masoyansa a kafafen sada zumunta.
’Yan sanda a Zone 16 sun kama wata dalibar jami'ar FUO mai suna Kadi bayan wani bidiyo ya yadu a intanet, inda aka nuna ta tana yi wa wata daliba tsirara.
Wata kotun sojan Najeriya ta musamman ta kama sojan ruwa mai mukamin Laftanal da laifin yin lalata da matar abokin aikinsa. An ce laifinsa ya saba da dokokin soja.
An shiga jimami a Najeriya, musamman Abuja, yayin da shugabar ma'aikatan FCTA, Grace Adayilo ta rasu. An ce Grace ce mace ta farko da ta fara rike wannan mukami.
Abun Bakin Ciki
Samu kari