Abun Bakin Ciki
Sheikh Isa Ali Pantami ya tura sakon ta'aziyya ga iyalai da al'ummar Musulunci kan babban rashin malamin addini, Sheikh Ahmad Aladesawe da ya rasu a jiya.
Rahotanni sun tabbatar da cewa da rasuwar mataimakin shugabanta, Hon. Aliyu Yakubu Barde, wanda ya riga mu gidan gaskiya a Nasarawa a yau Talata.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa gungun yan bindiga karkashin Ado Aliero aun kashe Hakimin Dogon Dawa a garin Keta, Tsafe a jihar Zamfara.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta yi jimamin rasuwar tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar da ya rasu, Alhaji Sadauki Kura.
Rahotannin da muke samu sun ce matashin dan sa-kai ya bude wuta a masallaci a ƙaramar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi inda aka samu raunuka game da lamarin.
Uwargidan gwamnan jihar, Anambra, Nonye Soludo, ta dauki zafi inda ta kalubalanci Sanata Uche Ekwunife su yi rantsuwa a bainar jama’a kan zargin cin amanar aure.
Shugaban karamar hukumwar birnin Abuja, Christopher Zakka Maikalangu ya tabbatar da rasuwar daya daga cikin hadimansa, Yunusa Ahmadu Yusuf ranar Juma'a.
Rahotanni sun tabbatar da mana cewa matashin da ake zargi da kisan budurwarsa a jihar Taraba ya mutu inda aka tsinci gawarsa ana tsaka da bincike kan lamarin.
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Tarayya da ke Bauchi ta tabbatar da rasuwar dalibar ND II, Barira Adam a dakin kwanam dalibai mata bayan fama da jinya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari