Abun Bakin Ciki
'Yan bindiga sun kuma kai hari kan dakarun sojoji inda akalla biyu suka samu munanan raunuka a karamar hukumar Rafi da ke jihar Niger a jiya Litinin.
Kotun Majistare da ke birnin Osogbo a jihar Osun ta daure tsohon shugaban karamar hukuma, Mista Tajudden Babatunde shekaru hudu a gidan gyaran hali.
Yayin da ake cikin matsin halin tsadar rayuwa, darajar Naira ta sake faduwa a kasuwanni bayan samun habaka a kwanakin baya da kudin Najeriya ta yi.
Tsohon babban limamin jihar Borno, Imam Asil ya riga mu gidan gaskiya bayan fama da gajeruwar jinya da yammacin yau Juma'a 7 ga watan Yuni a birnin Maiduguri.
Wata kotu da ke zamanta a Abuja ta ci tarar kamfanin Multichoice na DSTV da GOtv N150m bayan kara kudi ga kwastomomi ba bisa ka'ida ba a Najeriya.
Babban Sifetan ƴan sanda, Kayode Egbetokun ya nuna alhini kan rasuwar tsohon kwamishinan ƴan sanda kuma basarake, Oba Emmanuel Adebayo a jihar Ekiti.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta jero ayyyukan da ta yi a watan Mayu da kuma irin asarar rayuka da dukiyoyin da aka yi sakamakon ibtil'in gobara a wata 1.
Ana fargabar cewa wasu ‘yan daba da suka kware wajen satar waya sun kashe wani jami’in soja mai suna Laftanar I.M Abubakar a hanyarsa ta komawa gida a Kaduna.
Tsohon ministan Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya sanar da rasuwar yayan mahaifiyarsa, Malam Abubakar Audu wanda ya rasu yana da shekaru 110 a duniya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari