Abun Al Ajabi
Wani bidiyo ya nuno irin bidirin da aka sha bayan wani matashi ya isa kauyensa a cikin motarsa mai budaddiyar mota. Yara da manya sun taru don kallon mamaki.
Wani matashi dan Najeriya ya nunawa duniya makudan kudaden da aka yi kuskuren turawa asusun ajiyarsa na banki. Ya ce zai ajiye su a bankin har sai an kira shi.
Wata mata yar Najeriya ta da labari mai karya zuciya na yadda mai aikinta ta wawure mata kayayyakinta. Yarinyar ta yi kokarin yin awon gaba da su aka kama ta.
Wani uba ya shiga tashin hankali bayan samun labarin mutuwar dansa a jihar Kano. Malam Hafiz Gorondo ya zargi matar abokin dan nasa da caka ma dansa wuka.
Rundunar 'yan sanda a jihar Edo ta bankado wani mummunan labari inda 'yan fashi suka yi wa wata gawa fashi a cikin mota a birnin Benin City da ke jihar.
Yan Najeriya da dama sun nuna alhininsu kan mutuwar wani soja da ya hadu da ajalinsa a hanyarsa ta zuwa daurin aurensa da za a yi a ranar Asabar.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta saki jerin garuruwan da matafiya za su samu rangwamen kaso 50 cikin dari na kudin mota da kamfanonin sufurin da ke tsarin.
Jami’an yan sanda sun kama wasu mutane biyu da ke yin jabun lemuka. SP Benjamin Hundeyin ya saki bidiyon kamfaninsu yayin da ake gudanar da bincike.
Wani magidanci ya kashe matarsa saboda wani sabani da ya shiga tsakaninsu a kan shayi. Wannan al’amari ya bai wa mutane mamaki saboda kisa ba karamin al’amari bane.
Abun Al Ajabi
Samu kari