Abuja
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce shugaba Bola Ahmed Tinubu yana kokari kan harkokin tsaro, ya gargadi 'yan adawa.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce ‘yan majalisa ba don neman kudi suke ba, sai don sadaukarwa da cigaban al’umma masu zuwa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayar da umarni a kan fara korar masu kananan sana'o'i domin 'tsaftace' babban birnin tarayya.
Sanata mai wakiltar babban birnin tarayyya Abuja a majalisar dattawa, Sanata Ireti Kingibe, ta yi kalaman suka kan ministan Abuja, Nyesom Ezenwo Wike.
Ministan wuta Adelabu ya ce gwamnati na shirin cire tallafin wutar lantarki gaba daya, wanda zai ƙara kudin wutar da ake biya. 'Yan Najeriya sun fara korafe-korafe.
NiMet ta gargadi Najeriya kan ruwan sama mai yawa da tsawa yau Laraba, inda Arewa za ta fuskanci ruwa mai karfi, yayin da ae fargabar barkewar ambaliya.
NiMet ta gargadi jihohin Najeriya 20, ciki har da Sokoto da ke cikin matsanancin haɗari, game da ambaliyar ruwa a Yuli, tare da ba da shawarwarin kariya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Dele Momodu ya yi wa Nyesom Wike wankin babban bargo, inda ya ce ya koya wa Wike sanya tufafi da magana a cikin taro.
Shugaba Tinubu ya ce ana amfani da kuɗin tallafin mai wajen gina ababen more rayuwa; majalisa ta yi kira da a kwato kuɗaɗen gwamnati da suka ɓata.
Abuja
Samu kari