Abuja
Shugaba Bola Tinubu ya amince a rika kiran titin N20 da ya taso daga 'Northern Parkway' zuwa sha tale-talen Murtala Mohammed da suna: 'titin Wole Soyinka'.
Mahajjata da suka fito daga birnin Abuja sun yi zanga zanga a kasar Saudiyya bisa zargin hukumar mahajjata ta kasa da rage musa dala 100 cikin kudin guzuri.
Kungiyar ma'aikatan kotu reshen birnin tarayya Abuja sun rufe manyan kotuna tare da hana alkalai, lauyoyi da masu shigar da kara aiki saboda yajin aikin NLC.
Mambobin kungiyar ma’aikatan majalisar dokokin Najeriya (PASAN), reshen kungiyar NLC, sun katse ruwa da wuta na ginin a yajin aikin da 'yan kwadagon suka fara.
A safiyar yau Litinin ne ma’aikatan hukumar babban birnin tarayya Abuja suka rufe kofar sakatariyar hukumar da ke kan titin Kapital 11, Garki, Abuja.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya yi karin haske kan matsalolin da Najeriya ke fuskanta inda ya ce sun wuce maganar sauya tsarin mulki.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Doyin Okupe ya bayyana yadda mai gidansa ya gargadi gwamnatin Muhammadu Buhari kafin barin mulki.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja (AEDC) ya yi barazanar katse wutar ma'aikatun gwamnatin tarayya guda 24 da sauran abokan hulda kan rashin biyan kudin wutar.
Kungiyoyin ma'aikatan dake aikin gina titunan kasar nan sun fusata biyo bayan rashin jituwa tsakaninsu da gwamnati ya yi sanadiyyar korar mambobinsu 52,000.
Abuja
Samu kari