Abuja
Mambobin NWC karkashin jagorancin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, na ganwa da jagororin ƙungiyar gwamnonin jam'iyya mai mulki a birnin Abuja.
An hana 'yan jaridu shiga majalisar dattawa ta 10 yayin da 'yan majalisar ke yin zama kamar yadda aka saba, sai dai ba a bayyana dalilin hana 'yan jaridun ba.
Rahotanni daga babban birnin tarayya sun nuna cewa wani ginin Bene mai hawa 4 da ba'a kammala ba ya kife kan mutanen da ke aiki a wurin, jami'ai sun kai ɗauki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yanzu haka ya na wata ganawar sirri da mai ba'a shi shawara akan harkokin tsaron kasa, Nuhu Ribadu da sauran hafsoshin tsaro.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Chief Oluremi Ajose-Adeogun, ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 96 a duniya ranar Asabar, 1 ga watan Yuni, 2023.
Mazauna rukunin gidajen Trademore a birnin tarayya Abuja, sun barke da zanga-zanga kan shirin FCTA na rushe anguwar da suke zaune saboda hadarin ambaliya .
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta bayana cewa, bata san da cewa daliba ta ci maki 362 ba, saboda a iyakar saninsu, 249 ta samu a jarrabawar da aka yi kwana nan.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Legas a ranar Lahadi, 2 ga watan Yuli, zuwa Abuja, bayan shafe kwanaki 4 yana hutun babbar sallar Idi a Legas
Hukumar kula da harkokin 'yan sanda a Najeriya (PSC) ta amince da tura sabbin kwamishinonin 'yan sanda zuwa jihohi 8 a kudu da arewacin Najeriya ranar Jumu'a.
Abuja
Samu kari