Abuja
Kamfanin NNPC ya karbi bashin Dala biliyan uku a bankin AFRIEXIM da ke kasar Masar don kawo daidaito a farashin Naira da kuma kasuwannin canjin kudade a kasar.
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa 'yan Najeriya cewa maganar karin kudin mai a kasar babu kamshin gaskiya a cikinta, ya bukaci mutane su kwantar da hankalinsu.
Kotun majistare da ke Kado a birnin Abuja ta daure ma'aikacin JAMB, Emmanuel Odey kan satar kwamfuta da ta kai Naira dubu 350 don biyan kudin haya na gidansa.
Yayin da ake ci gaba bayyana abubuwan da gwamnati ta mallaka, akwai kamfanoni da CBN ya mallaka sabanin sanin mutane. Mun kawo muku jerin kamfanonin a kasa.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa shugaban jam'iyyar ta kasa, Abdullahi Ganduje ba zai hana Rabiu Kwankwaso shigowa jam'iyyar ba don ci gaba ake nema.
A karshen mako ne aka bayyana yadda El-Rufai, dansa ya samu damar angwancewa a Abuja. Amma, an ce mahaifinsa bai samu damar halarta ba saboda wasu dalilai.
Hukumar SERAP ta maka shugabannin majalisun Tarayya, Godswill Akpabio da Tajudden Abbas a kotu kan kudade har Naira biliyan 110 na motocin alfarma da sauransu.
Rundunar tsaron Najeriya ta ce ba za ta saurari zugin da wasu marasa kishin kasa ke mata ba kan kifar da gwamnatin Bola Tinubu kamar yadda ya faru a Nijar.
Kotun da ke zamanta a birnin Abuja da gurfanar da wani sanannen Fasto mai suna Uche Aigbe kan zargin mallakar bindiga kirar AK-47 a cikin majami'arsa a Abuja.
Abuja
Samu kari