Abuja
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmakin rukunin gidaje a yankin Kuchiko da ke Abuja inda suka awon gaba da wani a yankin.
Matasa a jihar Zamfara sun yi garkuwa da matan 'yan bindiga a yankin Birnin Magaji, sun sha alwashin cewa ba za su sake su ba har sai an sake musu 'yan uwa.
Kamfanin BUA karkashin jagorancin biloniya, Abdussamad Rabiu ya shirya rage farashin siminti a fadin Najeriya baki daya don bunkasa tattalin arzikin Najeriya.
Jigon NNPP kuma ɗaya daga cikin shugabanninta na ƙasa, Robert ya bayyana cewa har yau Kwankwaso mamba ne a jam'iyyar domin BoT bai isa ya dakatar da shi ba.
Shugaban kamfanin mai na NNPC. Mele Kyari ya bayyana yadda kamfanin ya yi asara bayan raguwar amfani da mai a kasar da kaso 30 cikin dari bayan cire tallafi.
Hadimin Atiku Abubakar na yaƙin neman zaɓen shugabancin ƙasa a zaɓen da ya gabata, Daniel Bwala, ya ce Wike ya karbi muƙamin minista ne domin yi wa abokan.
Tsoffin 'yan takarar shugaban kasa a Najeriya sun roki Shugaba Tinubu ya taimake su da mukaman gwamnati don kawo ci gaba, sun bayyana dalilin kin shiga kotu.
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima ya buƙaci masoya da masu fatan alkairi da kar su kashe kudi wajen taya shi murnar zagayowar ranar haihuwarsa a jaridu.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta shirya shiga yajin aiki a ranar Talata 5 ga watan Satumba kan halin da mutane su ke ciki tun bayan cire tallafi a kasar.
Abuja
Samu kari