Abuja
Hukumar NSCDC ta cafke wani mahaifi mai suna Chinana Talida a birnin Abuja a kokarin siyar da ɗan cikinsa mai shekaru shida a duniya kan kudi miliyan 20.
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ibrahim Pantami ya ce ya fi kowa bakin ciki kan matsalar tsaro musamman bayan kawo sabon tsari don dakile matsalar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya shiga ganawar gaggawa da manyan jami'an tsaron kasar a yanzu haka a fadarsa da ke birnin Abuja kan matsalar tsaron birnin.
Deborah Ohamara, fitacciyar mai watsa shiri a kafar watsa labaran Nigeria Info FM ta mutu sakamakon hatsarin mota da ya rutsa da ita a titin filin jirgi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da sauran manyan baki sun halarci bikin kaddamar da sabon littafi domin karrama tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya shiga ganawar gaggawa babu shiri da masu ruwa da tsaki da kuma masu sarautar gargajiya kan matsalar tsaro da ta addabi birnin Abuja.
Rahotanni sun bayyana cewa 'yan bindiga sun sace Folorunsho tare da mahaifiyarta da 'yan uwanta uku mako biyu baya. An tsinci gawar ta ne tare da ta Nabeeha.
Kingsley Chiedu Moghalu OON ya kare CBN daga masu sukar babban bankin saboda za a maida wasu ofisoshi zuwa Legas. An kuma ji APC ta taya Bisi Akande murnar cika 85/
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi godiya ga 'yan jihar bayan ya samu nasara a shari'ar zabe a Kotun Koli a ranar Juma'a 12 ga watan Janairu a Abuja.
Abuja
Samu kari