Abuja
Tun bayan rantsuwar kama mulki na Shugaba Bola Tinubu, 'yan Najeriya ke ta hankoron ganin sunayen ministoci da za a fitar, yau saura kwanaki 18 wa'adi ya cika.
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta karyata labarin da ke cewa, ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara saboda ya ki amsa wayar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.
Wani mummunan hatsarin mota ya ritsa da wata motar tirela mai ɗebo yashi a birnin tarayya Abuja. Burkin motar tirelar ne ya ƙwace inda ta yi kan wasu motocin.
Rigima ta kaure tsakanin 'ya'yan tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom, marigayi Idongesit Nkanga, yayin da 'ya'yan matarsa ta farko suka kai karar kishiyar mahaifiya.
Kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja karkashin jagorancin Mai Sharia Kolawole Omotosho ta bada belin dakataccen dan sanda Abba Kyari bayan wata 18 a tsare.
Kungiyar masu adaidaita sahu reshen Ajah da ke jihar Lagos sun shafe kilomita 757 musamman daga Lagos zuwa Abuja don karrama shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Wata kotu da ke zamanta a Dei-Dei a birnin Abuja ta tsare wani matashi mai suna Darlington Chibundu bisa zargin satar jita da makirfo guda biyu a cikin majami'a
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon ministan ilimi a gwamnatin Muhammadu Buhari, Adamu Adamu, a Aso Villa yau Talata.
Mambobin NWC karkashin jagorancin shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, na ganwa da jagororin ƙungiyar gwamnonin jam'iyya mai mulki a birnin Abuja.
Abuja
Samu kari