Abuja
Hadimin gwamnan jihar Akwa Ibom ya fito fili ya musanta batun cewa jirgin saman gwamnatin jihar, har yanzu yana hannun tsohon gwamnan jihar, Udom Emmanuel.
A wani rahoto da aka fitar, Najeriya ta yi asarar fiye da Dala biliyan 46 saboda satar danyen mai da ake yi a kasar, a cikin mako daya, an samu satar sau 114.
Wata matar aure a Abuja ta fashe da kuka bayan mai tura baro ya tsere mata da kayan abinci har na fiye da Naira dubu 20 a Abuja, an ba ta taimako a kasuwar.
Kungiyar Kwadago ta NLC ta gargadi Shugaba Bola Tinubu kan shirin sa na damkawa gwamnoni Naira biliyan biyar ga ko wace jiha, sun ce mutanen ba abin yarda ba ne
Tsohon kakakin majalisar jihar Kaduna, Ibrahim Yusuf Zailani ya ba da tabbacin cewa APC karkashin shugabanta, Abdullahi Ganduje za ta mulki Najeriya shekaru 60.
Jagoran kungiyar Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya bayyana cewa kasashen Faransa da Amurka ne ke rura wutar rikici tsakanin Najeriya da Nijar.
Fadar shugaban kasa ta sanar da ayyukan da aka bai wa zababbun ministoci, kuma ga mamakin mutane da dama Nyesom Wike aka bai wa ministan babban birnin tarayya.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya gurfana a gaban babbar kotun tarayya da ke zama a Maitama da ke Babban Birnin Tarayya Abuja.
Kamfanin NNPC ya karbi bashin Dala biliyan uku a bankin AFRIEXIM da ke kasar Masar don kawo daidaito a farashin Naira da kuma kasuwannin canjin kudade a kasar.
Abuja
Samu kari