Abuja
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sabon saƙo ga sabbin ministocin da ya rantsar a ranar Litinin, ciki har da Nyesom Wike da sauran minitocin su 44
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya gargaɗi sabon ministan Birnin Tarayya (FCT) Abuja Nyesom Wike da ya bi a hankali don gudun kar ya jefa.
Bwala, hadimin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya gargaɗi sabon ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike kan yin rusau.
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa bai zo birnin domin ɗaga tutar jam'iyyar APC ko ta PDP ba, ya zo ne domin taimakawa Tinubu.
Binciken kwakwaf ya bayyana gaskiyar wani faifan bidiyo inda aka gano Janar Tchiani na cewa ba zai saurari Shugaba Tinubu ba saboda gwamnatinsa Haramtacciya ce.
Sabon ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya tada hankalin jama’a da ya fadi manufofinsa, zai fatataki ‘yan kasuwa da masu acaba da keke napep.
Sabon ministan ilimi a gwamnatin Bola Tinubu, Farfesa Tahir Mamman, ya bayyana cewa zai yi aiki kamar magini a muƙamin da shugaban ƙasa ya ba shi. Ya bayyana.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce sai da ya rubuta wasika ga shugaban jam'iyyar PDP da masu ruwa da tsaki kafin karbar mukami.
Ministan Tinubu na bunƙasa harkokin ma'adinai na ƙasa Dele Alake, ya yi bayani kan dalilin da ya sa Tinubu ya naɗa shi matsayin ministan da zai riƙe ma'aikatar.
Abuja
Samu kari