Bola Tinubu
Kungiyar Gwamnonin APC a Najeriya, PGF ta bayyana cewa kullum a shirye ta ke don tunkarar zabuka a ko wane lokaci kuma ko wane irin zabe don samun nasara.
Jiga-jigan PDP masu marawa Shugaba Bola Tinubu baya a Najeriya a maimakon Atiku. 'Yan siyasa irinsu Chimoroke Nnamani sun yi ta yabon Bola Tinubu har su ka bar PDP.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Legas, Femi Pedro, ya yi magana kan badƙaalar da dakatacciyar ministar jin kai da yaki da talauci, Betta Edu, ke ciki.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya nada sabbin shugabanni a bankunan Polaris, Keystone da Union, biyo bayan korar tsofaffin shugabannin da bankin ya yi.
Jerin mutanen Atiku Abubakar da su ka juya-baya, su ka koma goyon bayan APC a ofis. Irinsu Malam Garba Sheu sun rabu da tsohon mataimakin shugaban kasar.
Bankunan Zenith da Jaiz sun fito sun yi magana kan rahotannin da ke yawo cewa hukumar yaki da masu yi wa arzikin kasa ta'annati (EFCC) ta cafke shugabannin su.
Sai yanzu ake samun labarin ta’adin da aka so ayi a ma’aikatar jin-kai a shekarar 2023. ICPC ta hana a karkatar da wasu N50bn a lokacin Muhammadu Buhari.
Da Abdullahi Adamu ya sauka, sai aka dauko Abdullahi Umar Ganduje, ba a sa ranar da majalisar NEC za tayi zama ba, amma ana neman yin waje da Ganduje.
Sanata Shehu Sani ya caccaki Betta Edu kan jawabinta na baya inda ta ce gwamnatin Tinubu za ta fitar da yan Najeriya miliyan hamsin daga talauci.
Bola Tinubu
Samu kari