Bola Tinubu
Dattawan jami'yyar APC a jihar Kano sun bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan kiraye-kirayen korar shugaban jam'iyyar ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin jagororin kungiyar kiristoci ta Najeriya watau CAN a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja yau Litinin, 22 ga Janairu.
Jami'yyar APC mai adawa a jihar Kano ta yi zazzafan martani kan kiraye-kirayen korar shugabanta, Umar Ganduje daga mukaminsa inda suka ce daukar nauyinsu aka yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sakon taya murnar cika shekara 50 ga jigon jam'iyyar PDP, Reno Omokri. Omokri ya yi aiki da Goodluck Jonathan.
Sabbin hotunan Sanata Rabiu Kwankwaso da jigon APC, Cif Bisi Akande ya kara jefa shakku kan makomar Sanatan inda ake zargin zai iya komawa jami'yyar APC.
Tsohon shugaban PDP, Injiniya Bayo Dayo ya watsar da jam'iyyar a jihar Ogun inda ya dawo APC saboda ayyukan raya kasa da Shugaba Bola Tinubu ke yi.
Majalisar kolin shari’a da addinin musulunci ta ce talakawa sun karu, mafi yawan jama’a suna neman abin da za su ci da Bola Tinubu ya karbi ragamar mulki.
Kungiyar ACF ta ce ana maida ayyuka zuwa Kudu daga garin Abuja, kuma a ma’aikatar jiragen sama, darektoci 8 daga cikin 40 da aka nada ne kurum daga Arewa.
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe ya amince da biyan naira dubu 35 ga ma'aikatan jihar don rage musu radadi bayan cire tallafin mai a Najeriya baki daya.
Bola Tinubu
Samu kari