Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake nada Dakta Bayero Farah a matsayin shugaban hukumar Koyar Da Fasahar Sufuri ta Najeriya (NITT).
Tsofaffin sojoji sun taimakawa gwamnatin Bola Tinubu da shawarwarin magance matsalar tsaro, ana sai a samu zaman lafiya a 2024 idan aka dauki maganarsu.
A ranar Alhamis gwamnati ta ce ta dage ofishin hukumar filayen jiragen sama ta kasa (FAAN) daga Abuja zuwa Legas. Legit ta zakulo dalilai 7 na daukar wannan matakin.
Yadda zaman Majalisar shari’a da shugaban kasa ta kasance a Fadar Shugaban kasa. Dr. Bashir Aliyu Umar da malamai sun yi zama da Bola Ahmed Tinubu a jiya.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya amince da wasu manyan kudurori uku da za su kawo sauyi a bangaren lafiya a kasar da kuma rage farashin tsadar magani.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada Alhaji Aliyu Shehu Shinkafi a matsayin sakataren din-din-din a ma'aikatar albarkatun Ruwa a Abuja don kawo sauyi a bangaren ruwa.
Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da manyan malamai mambobin majalisar ƙoli ta shari'ar musulunci a Najeriya kwanaki kaɗan bayan majalisar ta fara nadama.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ganawar sirri da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da jiga-jigan jam'iyyar na jihar Kano.
Majalisar Koli ta shari’ar Musulunci ta kasa ta bayyana cewa ta dawo daga rakiyar gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu saboda yin watsi da muradin Musulmi.
Bola Tinubu
Samu kari