Majalisar dokokin tarayya
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya fito ya kare kansa daga rahotannin da ke cewa yana goyon bayan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan.
Majalisar wakilan Najeriya ta bayyana takaicin yadda Najeriya ta ki daukar matakan da za su sanya linzami a kan yadda matasan kasar ke kallon shafukan badala.
Matasan jam'iyyar LP sun yi kira ga masu ruwa da tsaki da a gaggauta dakatar da Sanata Neda Imasuen kan yadda ya tafiyar da batun Sanata Natasha Akpoti.
Majalisar wakilai ta bukaci CBN ya dakatar da sabon tsarin harajin ATM da ta bullo da shi, domin zai kara wa ‘yan Najeriya wahala da matsin tattalin arziki.
A ranar Litini, 10 ga watan Maris, babbar kotun tarayya ta ci gaba da zama a kan karar da Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha H Akpabio ta shigar kan Goswill Akpabio,
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa 'yan kasar nan da ke magana kan Natasha ba su da masaniya a kan al'amuran majalisa.
Wasu daga cikin manyan mata 'yan siyasa a Najeriya da aka yi zaton za su mara wa Natasha Akpoti Uduaghan baya sun nuna ba su tare da ita kan dambarwarta da majalisa.
Rahotanni sun nuna cewa kawunan sanatoci sun rarrabu kan dakatar da Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, wasu mambobi 11 ba su sa hanni ba a ranar.
Ministar harkokin mata ta Najeriya, Imaan Suleiman Ibrahim ta bayyana cewa ma'aikatarta za ta shiga tsakani domin sasanta rikicin Akpabio da Sanata Natasha.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari