Majalisar dokokin tarayya
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya dawo Najeriya daga Landon bayan rade radin cewa ba shi da lafiya yana kwance a asibitin kasar waje.
Dan majalisar tarayya da ke wakiltar mazabar Argungu/Augiea a jihar Kebbi, Hon. Sani Yakubu Noma, ya tallafawa dalibai fiye da 308 da kudin makaranta.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta samu nasara a zaben cike gurbi da aka gudanar na kujerar dan majalisar wakilai mai wakiltar Garki/Babura.
Majalisar wakilai ta yi barazanar hukunta mabanta Ibrahim Auyo idan bai kawo hujja kan zargin cewa ana biyan kuɗi kafin gabatar da kudiri ko ƙudirin ƙuduri.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauki matakin dakatar da Shugaban Karamar Hukumar Rano, Muhammad Naziru Ya'u bayan korafin kansilolinsa.
A labarin nan, za a ji babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana takaicin yadda hukumar EFCC ta zama 'yar aiken gwamnatin tarayya da APC ke jagoranta.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana batun kirkiro jihohi ba karamin abu ba ne amma za a bi dukkan sharuddan da doka ta tanada cikin gaskiya da adalci.
Bayan dakatar da dan majalisar tarayya daga ADC tilo, dan majalisar wakilai na ADC daya tilo, Leke Abejide, ya yi magana bayan jam'iyyar ta dakatar da shi.
Wani dan majalisar wakilan Najeriya a jihar Zamfara ya kaddamar da aikin gyaran makabartu. Ya bayyana cewa hakan yana da muhimmmanci ko a addini.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari