
NECO







A kalla dalibai 15 ne suka ci maki 01 kacal a yayin da hukumar shirya jarrabawa da Najeriya, NECO, ta fitar da sakamakon jarrabawar shiga karamar ajin sakandare

Farfesa Babagana Umara Zulum, Gwamnan Jihar Borno ya yi alkawarin yin iyakar iyawarsa wurin mayar sa jarabawar NECO dole ga makarantun jiharsa, Daily Trust ta r

Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakin su kan wani matashi da ya yi bajintar fita da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar UI bayan samun F9 a NECO.

Hukumar shirya jarabawan kammala sakandire NECO ta ki sakin sakamakon jarabawan dalibai 80,000 a jihar Kano saboda bashin naira miliyan N500m da take bin jihar.

Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, shugaban NECO, ya ce an kwace lasisin wasu makarantu a jihohi hudu na tsawon shekaru biyu saboda samunsu da laifin satar amsa.

Minna, jihar Neja - Hukumar shirya jarabawar fita daga sakandare ta Najeriya watau NECO ta saki sakamakon jarabawar kammala karatun sakandare na shekarar 2021.
NECO
Samu kari