JAMB
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta bayyana cewa, ta tsawaita wa'adin rufe rajistan UTME na bana saboda wasu dalilai da suka faru a kasar nan na karancin kudi.
Jami'an hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa da sauran laifuka makamantansu (ICPC) sun kama tsohon shugaban hukumar JAMB ta ƙasa, Mista Dibu Ojerinde.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya ce zai mai da jarrabawar JAMB ta zama wa'adin shekaru hudu idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami'a ta bayyana lokacin da za ta fara siyar fom din jarrabawar UTME da kuma siyar da fom din shiga jami'a kai tsaye wato DE.
Babban Bankin Najeriya ya ce ya hada kai da cibiyar kula da jarrabar gaba da sakandare ta JAMB, za su yi amfani da eNaira wajen karbar kudin rajista da za a yi.
Yayin da ake tunkarar shekarar 2023, hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makaratun gaba da sakandare ta bayyana jadawalin ayyukanta na shekara mai zuwa.
Rundunar 'Yan Sandan Nigeria mai kula da jihar kebbi tayi awon gaba da shugaban hukumar shirya jarabawa shiga jami'a ta Kasa bisa zargin satar laptop a santar
hukumar shirya jarabawa ta neco tace yanayin satar amsa da ake yi ne yasa zata fara kai jami'an tsaro cibiyoyin jarabawa a fadin kasar domin mganace matsalar.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta bukaci hukumomin jarrabawar WAEC da JAMB da su dauke cibiyoyinsu a cocunan RCCG dake kan babbar hanyar Legas-Ibadan.
JAMB
Samu kari