Barcelona FC
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, Lionel Messi ya magantu kan kungiyar kwallon kafa da zai yi ritaya inda ya ce a Inter Miami zai karkare kwallo.
Shahararren dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya koma kungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid bayan sanya hannu a kwantiragi tsakaninsa da kungiyar da ke Spain.
Barcelona ta sallami Xavi, yayin da Hansi Flick ke shirin karbar mukamin. An yi tunanin za a tattauna makomar Xavi bayan wasan karshe na Barca a ranar Lahadi.
Kungiyar Real Madrid ta samu nasarar doke Cadiz da ci 3-0 wanda ya ba ta nasarar lashe kofin La Liga bayan ita ma Barcalona ta sha kashi a hannun Girona.
Real Madrid dai na da maki a teburin gasar kuma za ta iya dorawa kan nasararta a gasar La Liga, yayin da Barcelona ta samu cikas bayan shan kaye a wasanta da PSG.
Wata kotu da ke zamanta a kasar Andalus ta yanke wa tsohon dan wasan Barcelona, Dani Alves hukuncin daurin shekaru hudu da watanni 6 a gidan gyaran hali.
'Yan wasan Nahiyar Afirka da dama sun buga tambola a gasar Firimiya da ke Ingila, a wannan karo mun tsamo muku wadanda su ka fi shahara a gasar ta Firimiya.
A shekarun baya, wasan 'El Clasico' ta fi ko wace wasa martaba da buguwa a lokacin da manyan 'yan wasa ke buga ta a lokaci guda, amma a yanzu ta rasa martabarta.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona za ta dauki matakin soke ba wa 'yan wasa karin kumallo don rage yawan kashe kudade da kungiyar ke yi saboda halin da ake ciki
Barcelona FC
Samu kari