Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sanya lokacin gudanar da babban taronta na kasa. APC ta shirya gudanar da taron ne domin zaben shugabanni a shekarar 2026.
Tajudeen Abbas mai wakiltar mazabar Zariya a jihar Kaduna ya samu kuri'u 353, ya lallasa abokan adawarsa. Mun tattaro tarihin sabon shugaban majalisar kasar.
Dan takarar da jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ke so ya zama kakakin majalisar wakilai ta 10, Hon Tajudeen Abbas, ya yi nasara a zaben da aka gudanar.
Bayan sanar da sakamakon wanda ya lashe zabe, a halin yanzu an rantsar da Sanata Godswill Akoabio a matsayin sabon shugaban majalisar dattawa ta 10 daga yau.
Mun tattaro maku tarihin rayuwa da siyasar Sanata Godswill Akpabio da na Sanata Barau Jibrin da su ka gaji Ahmad Lawan da Ovie Omo-Agege a majalisar dattawa
Sanata Jibrin Barau, zababben dan majalisa mai wakiltar Kano ta Kudu ya yi nasarar zama Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa na Najeriya ba tare da hamayya ba.
Zababben yan majalisa sun yi asubancin zuwa harabar majalisar tarayya a yau Talata 13 ga watan Yuni da ake fatan zaben shugabannin da za su jagoranci majalisar.
Za a ji labari tsohon Ministan Neja-Delta, Sanata Godswill Akpabio ya lashe zaben majalisar dattawan Najeriya da aka yi a safiyar Talata, 13 ga watan Yuni 2023.
Rahotanni daga majalisar dattawa Najeriya sun nuna cewa fafatawa ta ɗauki zafi tsakanin manyan yan takara guda biyu, Sanata Akpbio da kuma Abdul'aziz Yari.
A siyasar Najeriya, wasu mutane kan kasance da kwarjini, gogewa, da dabaru na musamman. Ana ganin Sanata Godswill Akpabio ne zai zama shugaban majalisar dattawa
Siyasa
Samu kari