Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Daniel Bwala, kakakin rushashiyar kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na Atiku Abubakar ya ce tsohon mataimakin shugaban kasar zai sake takara a 2027.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar SDP a jihar Rivers, Magnus Abe ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC a yau Laraba 3 ga watan Janairu, inda ya ce ya koma ne saboda Tinubu.
Deji Adeyanju, wani mai rajin kare hakkin dan Adam, ya shawarci Atiku Abubakar da ya hakura da yin takarar shugaban kasa a 2027. Ya ce Atiku na da girman kai.
Kwamitin gudanarwa na ƙasa na jam'iyyar PDP (NWC), ya yi watsi da batun dakatar da shugaban jam'iyyar na jihar Ondo da shugabannin jam'iyyar suka yi.
Malamin addinin kirista, Joshua Iginla, ya bayyana cewa ya zama tilas Gwamna Celeb Mutfwanga ya tashi tsaye kan shari'ar nasarar da ya samu a kotun kolin Najeriya.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya amince ya yi sulhu da magabacinsa Nyesom Wike, a rikicin siyasar da suke yi.
Kayode Fayemi ya sa ran zama ministan harkokin kasar waje ne, amma sai ga shi ba hakan ta faru ba, ya ce kiris ya rage ya ajiyewa Muhammadu Buhari kujerarsa.
Shahararren Gwamna ya jawo Fasto da Inyamuri ya ba su babban mukami Jihar Arewa. A ranar Talata aka ji Abba Kabir Yusuf ya rantsar da karin hadimai.
Chief Tony Okocha, shugaban kwamitin riƙon kwarya na APC a jihar Ribas ya bayyana niyarsu na shirya tsari nagari wanda zai ba jam'iyyar nasara a 2027.
Siyasa
Samu kari