Kudu maso gabashin Najeriya
Gwamna Soludo ya bayyana kyakkyawan fata cewa wa’adin mulki na biyu na Shugaba Bola Tinubu zai samar da “Najeriya mai ƙarfi da adalci”, duk da cewa Kwai wahalhalu.
Jam’iyyar PDP reshen Ebonyi ta bukaci Gwamna Francis Nwifuru ya gaggauta janye kalaman da ya yi kan ’yan adawa, tare da neman afuwa ba tare da wani sharadi ba.
Wata kungiyar goyon bayan Bola Tinubu ta Kudu maso Gabas ta shirya gana da Ohanaeze da dattawan Igbo domin roƙon Peter Obi ya janye daga takarar 2027.
A labarin nan za a ji rundunar yan sandan Najeriya ta gano gaskiyar wanda wasu yan daba da ake zargin na da alaka da kungiyar asiri suka kaia wa hari.
Ministan Ayyuka Dave Umahi ya ce Tinubu yana da kyakkyawar niyya ga Kudu maso Gabas, yana mai cewa gwamnati na aiwatar da muhimman ayyukan raya yankin.
Shugabannin al’ummar Arewa da ke zaune a jihar Anambra sun karyata zargin cewa Peter Obi ya nuna musu wariya ko ya rushe masallaci a lokacin mulkinsa.
Wanda jarumar Nollywood Temitope Osoba za ta aura ya yi zargin cewa ta rasu a ofishin ’yan sanda a, Legas, yana mai musanta cewa ciwon kansar nono ne ya kashe ta.
Delta, Bayelsa da Akwa Ibom sun karɓi kusan kashi 75 cikin 100 na N321.90bn da aka raba wa jihohin Najeriya masu samar da man fetur a zangon farko na 2026.
Jarumin Nollywood Stanley Amandi ya shiga binciken zargin shirin juyin mulki bayan an zarge shi da shirya farfaganda da tattara goyon baya a Kudu maso Gabas.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari