Kai Tsaye: Sakamakon Karishen Zaben Gwamna a Adamawa da Kebbi Ya Fara Shigowa
Sakamakon zaɓen gwamnan jihohin Adamawa da Kebbi, wanda INEC ta ƙarisa yau Asabar 15 ga watan Afrilu, ya fara fitowa daga rumfunan zaɓe.
An kammala kaɗa kuri'u a mafi yawan rumfunan zaɓe a waɗan nan jihohi biyu kuma tuni malaman zaɓe suka fara tantancewa da ƙirga kuri'u.
Ku kasance da jaridar Legit.ng Hausa domin samun sakamakon zaɓen cike gurbi kai tsaye daga jihohin Adamawa da Kebbi.
Sakamakon cikon zaɓen gwamnan Kebbi daga kananan hukumomi
1. Birnin Kebbi
APC- 1,413
PDP- 978
2. Bunza
APC-603
PDP-775
3. Maiyama
APC- 1,787
PDP-1,458
4. Alieru LG
APC- 454
PDP- 370
5. Arewa LG
APC- 388
PDP-304
Sakamakon Cikon Zaɓen Adamawa daga kananan hukumomi
1. Lamurde LGA
APC: 285
PDP: 580
2. Song LGA
APC: 558
PDP: 411
3. Shelleng LGA
APC 223
PDP 299
4. Ganye LGA
APC 176
PDP 309
5. Yola Ta Arewa LGA
APC 368
PDP 357
6. Jada LGA
APC 145
PDP 271
7. Yola Ta Kudu LGA
APC 797
PDP 678
8. Demsa LGA
APC 43
PDP 124
9. Hong LGA
APC 361
PDP 1,056
10. Maiha LGA
APC: 172
PDP: 207
Za'a Fara Tattara Sakamakon Zabe a Matakin Jiha a Adamawa
Hukumar zaɓe INEC zata fara tattara sakamkon cikon zaɓen gwamna da aka kammala yau Asabar a jihar Adamawa a zauren tattara sakamako da ke Yola da misalin karfe 9:00 na dare.
PU001, Buba Jalo, Ajiya, Yola north LGA, Adamawa
APC 122
PDP 139
PU006 Kofar Jauro Audu, Jambutu, Yola north LGA, Adamawa
APC - 124
PDP - 73
PU004, Bubakari Maigari, Ajiya, Yola north LGA, Adamawa
PDP 145
APC 122
An fara kirga kuri'u a Adamawa
A rumfar zaɓe mai lamba 023, gundumar Makama A, karamar hukumar Yola ta kudi jihar Adamawa, an fara ƙidaya kuri'u da misalin karfe 2:32 na rana.