An Sanar da Sakamakon Zaben Gwamnan Legas, APC Ta Dankara PDP da LP da Kasa
Tun can ana tunanin zaben Legas ya fi karkata ne tsakanin Babajide Sanwo Olu, Gbadebo Rhodes-Vivour da Abdul-Azeez Olajide Adediran.
A karshe hukumar INEC ta sanar da cewa Babajide Sanwo Olu da ya tsaya takara a jam'iyyar APC ne ya yi nasara da kuri'u sama da 760, 000.
Jam'iyyar APC tayi nasara a kananan hukumomi 19 a cikin 20 da ake a su. Rhodes-Vivour na LP ya ci kuri'a 312,329, sai PDP ta samu 62,449.
Ga yadda sakamakon ya kasance kamar yadda Daily Trust ta kawo labari:
A- 800
AA-904
AAC-627
ADC-6078
ADD-2833
APC- 762,134
APM-884
APD-259
BP-616
LP - 312,329
NNPP-1,583
NRM-340
PDP- 62,449
SDP-1746
YPP-461
ZLP-1635
Sakamakon zaben Gwamnan Jihar Legas
1. Karamar Hukumar Lagos Mainland
APC - 26,021
LP - 9999
PDP - 2,362
2. Karamar Hukumar Ojo
APC - 30797
LP - 19027
PDP – 3889
3. Karamar hukumar Alimosho
APC - 83,631
LP - 37,136
PDP - 7872
4. Karamar hukumar Badagry
APC - 41,482
LP - 4,863
PDP - 5,472
5. Karamar hukumar IFAKO-IJAIYE
APC - 38,682
LP - 13,020
PDP - 2,262
6. Karamar hukumar IBEJU LEKKI
APC - 19,369
LP - 3,785
PDP - 3,189
7. Karamar hukumar AJEROMI/IFELODUN
APC - 39,798
LP - 19,821
PDP - 2,607
8. Karamar hukumar KOSOFE
APC - 49,344
LP - 26,123
PDP - 3,537
9. Karamar hukumar APAPA
APC - 21,007
PDP - 2,487
LP - 4,157
10. Karamar hukumar AGEGE
APC - 35,845
PDP - 3,176
LP - 8,486
11. Karamar hukumar EPE
APC – 29614
PDP – 3272
LP – 1515
12. Karamar Hukumar Mushin
APC - 52,249
PDP - 4006
LP - 11759
13. Karamar hukumar Amuwo-Odofin
APC: 17, 576
LP: 34, 860
PDP: 1, 809
14. Karamar hukumar Lagos Island
APC – 37760
LP – 1317
PDP – 1783
15. Karamar hukumar Surulere
APC - 42,451
LP - 28,069
PDP - 2200
16. Karamar hukumar Ikeja
APC - 32,273
LP - 15,174
PDP - 1,616
17. Karamar Hukumar Shomolu
APC – 36783
LP – 15096
PDP – 3130
18. Karamar Hukumar Oshodi Isolo
APC -36792
LP – 24948
PDP – 2515
19. Karamar Hukumar Ikorodu
APC – 64697
LP – 13207
PDP – 3797