Da Dumi-Dumi: Jam'iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamna a Jihar Neja
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ayyana dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress,(APC), Umar Mohammed Bago a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Neja.
Bago ya samu kuri’u 46,9896 wajen kayar da babban abokin hamayyarsa Alhaji Liman Isah Kantigi wanda ya samu kuri’u 38,7476.
Dan takarar gwamnan na APC ya yi nasarar lashe kananan hukumomi 20 cikin 25 na jihar ta Neja, rahoton Punch.
Baturen zaben gwamnan jihar, Farfesa Clement Allawa ne ya sanar da sakamakon zaben a ofishin hukumar INEC da ke garin Minna.
Allawa ya ce:
“Ni ne baturen zaben gwamnan jihar Neja wanda aka yi a ranar Asabar, 28 ga watan Maris, 2023 kuma bayan na gamsu da tsarin zaben, ina mai ayyana Umar Mohammed Bago a matsayin wanda ya lashe zaben.”
Karamar hukumar Rijau
APC: 12,925
PDP: 11,463
NNPP: 215
Karamar hukumar LAPAI
APC 21,795
PDP 18,041
LP 16
NNPP 18
Karamar hukumar CHACHANGA
APC 34,231
PDP 27,989
LP 323
NNPP 144
Karamar hukumar BIDA
APC 27,778
PDP 22,846
LP 87
NNPP 687
Karamar hukumar Tafa
APC: 12,520
PDP: 12,082
NNPP: 11
Karamar hukumar Gurara
A: 06
AA: 03
ADC: 29
APP: 87
APC: 14,520
NNPP: 14
PDP: 11,506
Karamar hukumar Paikororo
APC: 21,855
APGA: 59
LP: 106
NNPP: 192
PDP: 15,780
Karamar hukumar Munya
APC: 8644
APGA: 11
LP: 21
NNPP: 13
PDP: 10,208
Karamar hukumar Bosso
APC: 24,794
APGA: 63
LP: 211
NNPP: 229
PDP: 20,251
Karamar hukumar Suleja
APC: 18,261
APGA: 83
LP: 1,664
NNPP: 365
PDP: 15,551
Karamar hukumar Edati
APC: 9,225
APGA: 09
LP: 06
NNPP: 32
PDP: 16,559
Karamar hukumar Katcha
APC: 17,037
APGA: 12
LP: 03
NNPP: 63
PDP: 16, 495