Dalla-dalla: Yadda Soludo ya lashe zabe a LGAs 19, ya lallasa Uba, Ozigbo da sauransu
- Farfesa Chukuwam Soludo na jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ya tabbata wanda zai mulki Anambra bayan saukar Willie Obiano
- Ya samu nasarar lashe zabe a kananan hukumomi 19 daga cikin 21 da ke fadin jihar inda ya lallasa 'yan takara 17 a zaben
- Kananan hukumomi biyu kacal ne cikin 21 zababben gwamnan bai kawo ba a zaben da aka yi a ranar Asabar da ta gabata kuma aka karasa Talata
Farfesa Charles Soludo, dan takarar gwamnan jihar Anambra karkashin jam'iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ya bayyana a matsayin wanda ya lashe zaben ranar 6 ga watan Nuwamba.
Manyan abokan hamayyar Soludo a zaben su ne Andy Uba na jam'iyyar APC, Valentine Ozigbo na jam'iyyar PDP da Ifeanyi Ubah na jam'iyyar YPP.
Ga dalla-dallar yadda tsohon gwamnan babban bankin Najeriyan ya lallasa sauran 'yan takara tare da samun nasara.
1. Dunukofia ta gabas
Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!
APC - 1991
APGA - 4124
PDP - 1680
YPP - 1360
2. Awka ta kudu
APC - 2,595
APGA - 12,891
PDP - 5,498
YPP - 919
3. Oyi
APC - 2,830
APGA - 6,133
PDP - 2,484
YPP - 900
4. Ayamelum
APC - 2,409
APGA - 3,424
PDP - 2,804
YPP - 407
5. Anaocha
APC - 2085
APGA - 6911
PDP - 5108
YPP - 868
6. Anambra ta gabas
APC - 2034
APGA - 9746
PDP - 1380
YPP - 559
Motocci Fiye Da 50, Gidaje a Dubai Da Amurka: Jerin Kadarori Da Kuɗi Da Maina Ya Mallaka a Cewar EFCC
7. Idemili ta kudu
APC - 1039
APGA - 2312
PDP - 2016
YPP - 752
8. Onitsha ta kudu
APC - 2050
APGA - 4281
PDP - 2253
YPP - 271
9. NJIKOKA
APC - 3216
APGA - 8803
PDP - 3409
YPP - 924
10. Nnewi ta arewa (YPP ta lashe)
APC: 1278
APGA: 3369
PDP: 1511
YPP: 6485
11. Orumba ta kudu
APC - 2060
APGA - 4394
PDP - 1672
YPP - 887
12. Ogbaru (PDP ta yi nasara)
APC— 1178
APGA— 3051
PDP— 3445
YPP— 484
13. Onitsha ta arewa
APC— 3909
APGA— 5587
PDP— 3781
YPP— 682
14. Aguata
APC - 4,773
APGA - 9,136
PDP - 3,798
YPP - 1,070
15. Ihiala
APC— 343
APGA— 8,283
PDP— 2,485
YPP— 344
16. Idemili ta arewa
APC - 2,291
APGA - 5,358
PDP - 2,312
YPP - 902
17. Ekwusigo
APC - 1,237
APGA - 2,570
PDP - 1,857
YPP - 727
18. Nnewi ta kudu
APC - 1,307
APGA - 3,243
PDP - 2,226
YPP - 1,327
19. Orumba ta arewa
APC - 2,672
APGA - 4,787
PDP - 1,847
YPP - 655
20. Awka ta arewa
APC - 755
APGA - 1,908
PDP - 840
YPP - 381
21. Anambra ta yamma
APC - 1,233
APGA - 1,918
PDP - 1,401
YPP - 357
Asali: Legit.ng