Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Rundunar IRGC ta Iran ta ce ta lalata jiragen F-35 guda uku a sansanin Azraq na Jordan, tare da yin alƙawarin mayar da martani kan hare-haren Amurka.
Wani alƙalin kotun Shari'a a jihar Katsina ya tsere ta taga bayan 'yan bindiga sun kai hari kotu suna neman shi, lamarin da ya sake tayar da hankalin mazauna yankin.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya yi ta'aziyyar tsohon kakakin majalisar wakilai, Hon Ghali Umar Na'abba, wanda ya riga mu gidan gaskiya.
Babban bankin Najeriya ya musanta jita-jitar da ke yawo cewa gwamnati na tunanin karɓe wasu bankuna da kwashe dukkan kuɗaɗen masu ajiya a cikinsu.
An wayi garin yau Laraba da mummunan labarin rasuwar tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba wanda ya rasu ya na da shekaru 65.
Legit ta tattaro wasu abubuwa 28 da ya kamata ku sani game da marigayi Oluwarotimi Akeredolu, gwamnan jihar Ondo, tun daga haihuwa har zuwa zamansa gwamna.
Shugaba Tinubu ya jaddada bukatar samar da hadin gwiwa tsakanin gwamnatocin jihohi da na tarayya, domin bunkasa ababen more rayuwa cikin gaggawa a fadin kasar.
Wani rahoto ya nuna yadda aka yi rashin gaskiya da kuma karkatar da kudin jama'a a karkashin mulkin tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari...
Rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutum 20 ne suƙa riga mu gidam gaskiya yayin da wasu da dama suka jikkata bayan fashewar bututun mai a jihar Ribas.
A safiyar Larabar nan ne ake samun labari cewa Gwamnan Ondo ya mutu. Mai girma Rotimi Akeredolu ya cika ne bayan fama da doguwar jinya a asibitin kasar waje.
An samu asarar rayukan mutum hudu a wani mummunan hatsarin mota da ya ritsa da matafiya a kan titin hanyar Abuja-Kaduna. Wasu da dama sun jikkata.
Labarai
Samu kari