Tinubu Ya Nada Mukamai kusan 100 a Jihohi 36 da Abuja

Tinubu Ya Nada Mukamai kusan 100 a Jihohi 36 da Abuja

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada shugabannin tafkin ruwan Najeriya 12 jim kadan bayan gabatar da kasafin kudin 2025

Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum.

Abuja, Nigeria - Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sake tsara shugabancin hukumomin raya tafkin ruwa guda 12.

Shugaba Tinubu na sa ran sababbin shugabannin guda 72 za su yi amfani da kwarewarsu wajen kara inganta ayyukan hukumomin.

Tinubu
Tinubu ya nada mukamai 72. Hoto: Bayo Onanuga
Asali: Facebook

Mai magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya fitar da jerin sunayen mutanen a wani sako da ya wallafa a Facebook.

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Cikakken jerin mutanen da Tinubu ya nada

Hukumar Raya Tafkin Ogun-Osun, Abeokuta

1. Hon. Odebunmi Olusegun – Shugaba (Oyo)

2. Injiniya Dr. Adedeji Ashiru – Manajan Gudanarwa (Osun)

Kara karanta wannan

A ƙarshe, Tinubu ya gwangwaje Kwankwaso, Bichi da manyan mukamai

3. Ayo Oyalowo – Darakta mai kula da Kudi (Oyo)

4. Dokunmu Olufemi Oyekunle – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Ogun)

5. Suleiman Oris – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Lagos)

6. Injiniya Julius Oloro – Darakta mai kula kere-kere (Lagos)

Hukumar Raya Tafkin Upper Benue

1. Alh. Sanusi Mohammed Babantanko – Shugaba (Bauchi)

2. Samuel Mahmud Mohammed – Manajan Gudanarwa (Taraba)

3. Hon. Usman Babandubu Bakare – Darakta mai kula kere-kere (Taraba)

4. Ibrahim Dasuki Jalo – Darakta mai kula da Kudi (Gombe)

5. Hon. Isa Matori – Darakta mai kula da Tsare-tsare (Bauchi)

6. Hamman Dikko – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Adamawa)

Hukumar Raya Tafkin Chadi, Maiduguri

1. Farfesa Abdu Dauda – Shugaba (Borno)

2. Tijjani Musa Tumsa – Manajan Gudanarwa (Yobe)

Kara karanta wannan

Shugaba Tinubu ya tafi hutu bayan gabatar da kasafin kudin 2025

3. Barr. Bashir Baale – Darakta mai kula da Kudi (Yobe)

4. Iliyasu Muazu – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Adamawa)

5. Injiniya Mohammed Shetima –Darakta mai kula kere-kere (Borno)

6. Vrati Nzonzo – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Borno)

Hukumar Raya Tafkin Benin-Owena

1. Hon. Mike Ohio Ezomo – Shugaba (Edo)

2. Femi Adekanbi – Manajan Gudanarwa (Ondo)

3. Dr. Austin Nonyelim Izagbo – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Delta)

4. Hon. Johnson Oghuma – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Edo)

5. Adegboyega Bamisile – Darakta mai kula da Kudi (Ekiti)

6. Bayode Akinduro – Darakta mai kula kere-kere (Ondo)

Hukumar Raya Tafkin Niger Delta

1. Barr. Ebikemi Boi Bosin – Shugaba (Delta)

2. Hon. Amgbare Ebitimi – Manajan Gudanarwa (Bayelsa)

Kara karanta wannan

Muhimman abubuwan da yamata ku sani game da kasafin kudin 2025

3. Mrs. Mary Alagoa – Darakta mai kula da Kudi (Rivers)

4. Dr. Austin N. Izagbo – Darakta mai kula kere-kere (Delta)

5. Mr. Felix Kurogha – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Bayelsa)

6. Barr. Nnamdi Akani – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Rivers)

Hukumar Raya Tafkin Upper Niger, Minna

1. Haruna Y. Usman – Shugaba (Niger)

2. Dangajere Shuaibu Bawa Jaja – Manajan Gudanarwa (Kaduna)

3. Mohammed Usman – Darakta mai kula da Kudi (Niger)

4. Dr. Abdullahi A. Kutso – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Niger)

5. Ayuba Waziri Tedde – Darakta mai kula da Harkokin Noma (FCT)

6. John Hassan – Darakta mai kula kere-kere (Kaduna)

Hukumar Raya Tafkin Lower Niger, Ilorin

1. Alh. Abdullateef Alakawa – Shugaba (Kwara)

Kara karanta wannan

Matar Tinubu ta shigo Arewa ta raba miliyoyin Naira a jihohi

2. Injiniya George Olumoroti – Manajan Gudanarwa (Kogi)

3. Injiniya Babajamu Adeniran – Darakta mai kula kere-kere (Kwara)

4. Hon. Abdullahi Sadiq – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Kogi)

5. Injiniya Alanamu Ayinla Abolere – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Kwara)

6. Hon. Abidemi Adeyemi – Darakta mai kula da Kudi (Kogi)

Hukumar Raya Tafkin Lower Benue, Makurdi

1. Dr. Amos Gizo Yadukso – Shugaba (Filato)

2. Injiniya Ninga Terese – Manajan Gudanarwa (Benue)

3. Chief Chris Takar – Darakta mai kula kere-kere (Benue)

4. Hon. Yusuf Omaaki – Darakta mai kula da Kudi (Nasarawa)

5. Hon. Hassan Omale – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Kogi)

6. Okibe Timothy Ogomola – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Benue)

Hukumar Raya Tafkin Anambra-Imo, Owerri

Kara karanta wannan

Abba ya nada kwamishioni 6, hadimin da aka tsige zai dawo gwamnatin Kano

1. Sanata Emmanuel Anosike – Shugaba (Anambra)

2. Rt. Hon. Emeka Nduka – Manajan Gudanarwa (Imo)

3. Nwebonyi Priscilla Nkechi – Darakta mai kula da Kudi (Ebonyi)

4. Hon. Evaristus Asadu – Darakta mai kula kere-kere (Enugu)

5. Barrister Onukwubiri N. Ojigwe – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Abia)

6. Barr. Abigail Igwe – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Anambra)

Hukumar Raya Tafkin Hadejia-Jama'are, Kano

1. Mamman Da’u Aliyu – Shugaba (Jigawa)

2. Injiniya Rabiu Suleiman Bichi – Manajan Gudanarwa (Kano)

3. Tijjani Musa Isa – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Jigawa)

4. Hajiya Zainab Gamawa – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Bauchi)

5. Baffa Dandatti Abdulkadir – Darakta mai kula kere-kere (Kano)

6. Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso – Darakta mai kula da Kudi (Kano)

Kara karanta wannan

2027': Kwankwaso da tsohon gwamna sun ziyarci Obasanjo, sun tattauna batutuwan siyasa

Hukumar Raya Tafkin Cross River

1. Mr. Wabilly Nyiam – Shugaba (Cross River)

2. Mrs. Glory Ekpo Oho – Manajan Gudanarwa (Akwa Ibom)

3. Effiwatt Otu Eyo – Darakta mai kula da Kudi (Cross River)

4. Ms. Ebiere Etuk Udoh – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Akwa Ibom)

5. Injiniya Charles Usua Akpan – Darakta mai kula kere-kere (Akwa Ibom)

6. Dr. Ndom Abia – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Akwa Ibom)

Hukumar Raya Tafkin Sokoto-Rima

1. Hon. Bello Yahaya Wurno – Shugaba (Sokoto)

2. Abubakar Mallam – Manajan Gudanarwa (Kebbi)

3. Kabiru Ladan Maigoro – Darakta mai kula da Tsare-tsare da Zane (Zamfara)

4. Abubakar Ibrahim – Darakta mai kula da Kudi (Katsina)

5. Muttaka Badaru Jikamshi – Darakta mai kula da Harkokin Noma (Katsina)

Kara karanta wannan

'Lokacin ba su dama ya yi': Fasto ya yi adalci, ya bukaci ba Musulmi damar mulkin jiha

6. Mansur Aminu – Darakta mai kula kere-kere (Zamfara)

Rahoton jaridar Leadership ya nuna cewa mhukumomin tafkin ruwan na karkashin Ma’aikatar Albarkatun Ruwa ta Tarayya.

Tinubu ya yi barkwanci a majalisa

A wani rahoton, kun ji cewa shugabank kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi barkwanci yayin gabatar da kasafin kudin 2025.

Rahotanni sun nuna cewa Bola Tinubu ya yi barkwancin ne a kan zaben 2027 mai zuwa inda majalisar ta rikice ta tafi da ihu.

Asali: Legit.ng

Authors:
Ibrahim Yusuf avatar

Ibrahim Yusuf (Hausa Editor) Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu, kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci, siyasa da lamuran yau da kullum. ibrahim.yusuf@corp.legit.ng