Zaben 2023: Jerin Sanatocin da Suka Lashe Zaben Bana da Mazabun da Suka Fito

Zaben 2023: Jerin Sanatocin da Suka Lashe Zaben Bana da Mazabun da Suka Fito

  • Rana bata karya, saura kiris a rantsar da majalisa ta 10 a Najeriya, kuma dukkan zababbun sanatoci sun tabbata
  • A ranar Litinin, 29 ga watan Mayu, za a fara gudanar da harkokin majalisar dattawa sabuwa, sabbi za su gamu da tsoffin da suka yi tazarce
  • Har yanzu, ana ci gaba da kai ruwa rana game da wanda zai jagoranci majalisar dattawa ta 10 a Najeriya

Bayan kammala zaben cike gurbi a Najeriya, yanzu kuma ido ya koma ga rantsar da majalisa ta 10 da za a yi a watan Yunin bana.

Majalisar dokokin Najeriya ta 10 za ta ga sabbin fuskoki a wannan karon, wadanda za su hada da sabbi da kuma tsoffin da suka yi tazarce.

Misali, gwamna Dave Umahi da Adams Oshiomole na daga cikin wadanda za su fara bayyana a zauren majalisar dattawa ta kasa.

Kara karanta wannan

Muhimman Abubuwa 7 Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Malamin Makarantar Da Ya Lashe Zaben Gwamnan Kebbi

Jerin sanatocin Najeriya
Majalisar dattawan Najeriya | Hoto: dailypost.ng
Asali: UGC

A kasa, mun kawo muku jerin dukkan sanatocin majalisa ta 10 da mazabunsu

  1. Orji Uzor Kalu (Abia North)
  2. Elisha Cliff Ishaku (Adamawa North)
  3. Godswill Obot Akpabio (Akwa Ibom N/West)
  4. Umar Salihu Baba (Bauchi South)
  5. Udende Memsa Emmanuel (Benue North East)
  6. Titus Tartengar Zam (Benue North West)
  7. Mohammed Tahir Monguno (Borno North)
  8. Kaka Shehu Lawan (Borno Central)
  9. Mohammed Ali Ndume (Borno South)
  10. Williams Eteng Jonah (Cross River Central)
  11. Ekpenyong Asuquo (Cross River South)
  12. Dafinone Ede Omueya (Delta Central)
  13. Joel Onowakpo Ewomazino (Delta South)
  14. Nwebonyi Onyeka Peter (Ebonyi North)
  15. Eze Kenneth Emeka (Ebonyi Central)
  16. Nweze David Umahi (Ebonyi South)
  17. Okpebholo Sunday (Edo Central)
  18. Adams Aliyu Oshiomhole (Edo North)
  19. Fasuyi Cyril Oluwole (Ekiti North)
  20. Bamidele Michael Opeyemi (Ekiti Central)
  21. Adaramodu Adeyemi Raphael (Ekiti South)
  22. Mohammed Danjuma Goje (Gombe Central)
  23. Yaro Anthony Siyako (Gombe South)
  24. Ibrahim Hassan Dakwambo (Gombe North)
  25. Osita Bonaventure Izunaso (Imo West)
  26. Ndubueze Patrick Chiwuba (Imo North)
  27. Abdulhamid Madori Ahmed (Jigawa North East)
  28. Hussaini Babangida Uba (Jigawa North West)
  29. Barau Jibrin (Kano North)
  30. Nasir Sani Zangon Daura ( Katsina North)
  31. Dandutse Mutari Mohammed (Katsina South)
  32. Abdulaziz Musa Yar’Adua (Katsina Central)
  33. Isah Jibrin (Kogi East)
  34. Sadiku Abubakar Ohere (Kogi Central)
  35. Sunday Steve Karimu (Kogi West)
  36. Umar Sadiq Sulaiman (Kwara North)
  37. Salihu Mustapha (Kwara Central)
  38. Oyelola Yisa Ashiru (Kwara South)
  39. Sanni Wasiu Eshilokun (Lagos Central)
  40. Abiru Mukhail Adetokunbo (Lagos East)
  41. Idiat Oluranti Adebule (Lagos West)
  42. Mohammed Sani Musa (Niger East)
  43. Sani Bello Abubakar (Niger North)
  44. Salisu Shuaib Afolabi ( Ogun Central)
  45. Daniel Justus Olugbenga (Ogun East)
  46. Solomon Olamilekan Adeola (Ogun West)
  47. Ipinasagba Emmanuel Olajide (Ondo North)
  48. Adegbonmire Adeniyi Ayodele (Ondo Central)
  49. Jimoh Ibrahim Folorunso (Ondo South)
  50. Akintunde Yunus Abiodun (Oyo Central)
  51. Buhari Abdulfatai (Oyo North)
  52. Alli Sharafadeen Abiodun (Oyo South)
  53. Diket Plang (Plateau Central)
  54. David Jimkatu (Taraba South)
  55. Ibrahim Geidam (Yobe East)
  56. Ahmad Ibrahim Lawan (Yobe North)
  57. Ibrahim Bomai (Yobe South)
  58. Sahabi Ya’u (Zamfara North)
  59. Abubakar Abdulaziz Yari (Zamfara West)

Kara karanta wannan

Daga karshe: Bayan dogon kai ruwa rana, Ado Doguwa ya lallasa dan tsagin Kwankwaso

DUBA: Bibiyemu a Instagram don samun labarai masu muhimmanci kai tsaye cikin manhajar

Har yanzu, ana ci gaba da kai ruwa rana game da makomar shugabancin majalisar dattawa, musamman duba da Yari yace a ba yankin Arewa maso Yamma kujerar Ahmad Lawal.

Asali: Legit.ng

Authors:
Salisu Ibrahim avatar

Salisu Ibrahim (Head of Hausa Desk) Salisu holds BSc in IT (IOU, 2021) and is AfricaCheck's ambassador. He brings over five years of experience in writing, publishing and management. Trained by prestigious newspapers like Reuters, AFP, and Solutions Journalism Network, he curates news stories for the Hausa-speaking audience. He rose from Hausa Editor to Head of Desk at Legit. His commitment to excellence has earned him recognition, including the 2021 Best Hausa Editor award and the Legit Fearless Team Player of the Year 2023.