Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya

Wata mumunar hadarin mota ta auku a hanyar Abuja zuwa Kaduna ranar Juma'a, 10 ga watan Maris, 2023.

DailyTrust ta rahoto cewa wasu manyan motocin jigilar man fetur guda biyu sun matse wata motar haya kirar bas guda daya.

Hotuna sun nuna yadda jami'an hukumar kiyaye hadura a titi watau FRSC suka kokarin ceto rayukan wadanda hadarin ya ritsa da su.

Kalli hotunan:

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya Hoto: Daily Trust
Asali: Facebook

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya
Asali: Facebook

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya
Asali: Facebook

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya
Asali: Facebook

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya
Asali: Facebook

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya
Asali: Facebook

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya
Asali: Facebook

Hadari
Hotunan Mumunan Hadarin Mota a Hanyar Kaduna-Abuja: Tankoki 2 Sun Matsa Motar Haya
Asali: Facebook

Karin bayani na nan tafe.....

Asali: Legit.ng

Authors:
AbdulRahman Rashida avatar

AbdulRahman Rashida