Kungiyar Izala
Gwamnonin Kano, Yobe, Sokoto da Jigawa sun yaba wa Sheikh Jingir yayin da JIBWIS ta bukaci goyon bayan Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Yobe ta yi karin bayani game da Naira miliyan 300 da aka ji gwamna Mai Mala Buni zai ba wa jami'ar JIBIWS.
Gwamna Mai Mala Buni da hadimin Tinubu, Kabiru Masari sun yi alkawarin ba da N600m domin aikin gina jami'ar Fortune ta kungiyar Izala a jihar Bauchi
Gwamnan Sokoto Ahmed Aliyu ya ce ikirarin cewa Tinubu bai yi wa ’yan Najeriya wani tasiri ba cikin shekaru uku farfaganda ce, yana mai yabawa tallafin abinci da tak.
Sanata Barau Jibrin ya yaba wa Sheikh Jingir, yana cewa manufarsa ita ce haɗin kan Najeriya, adalci da zaman lafiya, ba wai yi wa Tinubu kamfen ba.
Kungiyar Izala ta bayyana cikakken goyon baya ga matsayin Sheikh Jingir kan zaben 2027, tare da kira ga Musulmi su shiga siyasa cikin adalci da lumana.
Imam Muhammad Nasir Musa Gwani, shugaban JIBWIS Makurdi a Benue, ya rasu, lamarin da ya jefa al’ummar Musulmi cikin jimami marar misaltuwa a jihar.
Dr Ibrahim Jalo Jalingo ya yi magana kan muhawarar tallafin man fetur, inda ya ce 'yan Najeriya za su so tallafi idan tattalin arzikin ƙasa zai iya ɗaukar nauyinsa.
MWL da JIBWIS sun kammala taron Abuja kan bambancin addini da al’adu, inda aka amince da ƙarfafa haɗin kan Musulmi da Kirista da shirin Nigerian Youth for Peace.
Kungiyar Izala
Samu kari