Yanzu-yanzu: Na mikawa INEC sunan wanda zai min mataimaki, na zabi Masari: Tinubu

Yanzu-yanzu: Na mikawa INEC sunan wanda zai min mataimaki, na zabi Masari: Tinubu

Dan takarar kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa tuni ya mikawa hukumar zabe INEC sunan abokin tafiyarsa.

ABIN LURA: Za ku iya ceton rayuwar diya mace dake cikin hadari. Bada gudunmuwarka ga Patreon na Legit

Wani jigon APC, Kabiru Faskari, ya bayyana hakan yayin hira a shirin Politics Today na tashar ChannelsTV.

Duk da cewa bai bayyana sunan wanda ya mikawa INEC ba, yace ya cike Fam din INEC ta bayar.

Karin bayani na nan tafe...

Tinubu and MAsari
Yanzu-yanzu: Na mikawa INEC sunan wanda zai min mataimaki, na zabi Masari: Tinubu
Asali: Facebook

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Asali: Legit.ng

Online view pixel