Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE

Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Sarkin Abu Dhabi, Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, bisa rasuwar tsohon shugaban kasar, Sheikh Khalifa bin Zayed Al Nahyan.

Buhari ya yi takakkiya na musamman zuwa fadar shugaban kasar, Mushrif Palace, dake AbuDhabi, ranar Juma'a, 20 ga watan Mayu, 2022.

A zaman ta'aziyyar, Buhari ya hadu da Shugaban cibiyar bada tallafi na kasar Sheikh Khaled bin Zayed Al Nahyan.

Legit ta samu hotunan ziyarar ne wanda Rashed Am-Mansour na fadar shugaban kasar UAE ya dauka.

Kalli hotunan:

Hotuna: Shugaba Buhari a kasar UAE
Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE Hoto: Rashed Al-Mansour
Asali: Facebook

LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng

Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE
Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE Hoto: Rashed Al-Mansour
Asali: Facebook

Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE
Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE Hoto: Rashed Al-Mansour
Asali: Facebook

Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE
Hotuna: Shugaba Buhari ya gabatar da ta'aziyyarsa ga Shugaban kasar UAE Hoto: Rashed Al-Mansour
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel