Hotunan Wasu Sojoji Miji Da Mata Da Aka Fille Wa Kai a Hanyarsu Ta Zuwa Imo

Hotunan Wasu Sojoji Miji Da Mata Da Aka Fille Wa Kai a Hanyarsu Ta Zuwa Imo

Wani sojan Najeriya mai suna AM Linus tare da matarsa an kashe su a hanyarsu ta zuwa Jihar Imo a ranar Asabar.

A halin yanzu babu cikakken bayani dangane da harin a lokacin hada wannan rahoton amma Daily Trust ta tattaro cewa an kai musu harin ne domin su sojoji ne.

Wannan harin shine na baya-baya cikin hare-haren da ake kai wa jami'an tsaro a yankin Kudu maso Gabas.

Ana zargin haramtaciiyar kungiyar masu son kafa kasar Biafra, IPOB, da Eastern Security Network, ESN, bangaren mayakanta da kai hare-hare da dama a yankin.

Ga hotunan sojar da matarsa ita ma soja a nan kasa:

Hotunan Wasu Sojoji Miji Da Mata Da Aka Datse Wa Kai a Hanyarsu Ta Zuwa Imo
Soja da matarsa da aka kashe a hanyar zuwa Imo. Hoto: Daily Trust.
Asali: Twitter

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kara karanta wannan

Na rantse babu wanda zai saci ko kwabo idan na zama shugaban kasa, Atiku

Hotunan Wasu Sojoji Miji Da Mata Da Aka Datse Wa Kai a Hanyarsu Ta Zuwa Imo
Sojan da aka kashe tare da matarsa a hanyar zuwa Imo. Hoto: Daily Ttust.
Asali: Twitter

Hotunan Wasu Sojoji Miji Da Mata Da Aka Datse Wa Kai a Hanyarsu Ta Zuwa Imo
Hotunan soja da matarsa da aka hallaka a hanyar zuwa Imo. Hoto: Daily Trust.
Asali: Twitter

Hotunan Wasu Sojoji Miji Da Mata Da Aka Datse Wa Kai a Hanyarsu Ta Zuwa Imo
Sojoji mata da miji da aka yi wa kisar gilla a hanyarsu ta zuwa Imo. Hoto: Daily Trust.
Asali: Twitter

Saurari karin bayani ...

Asali: Legit.ng

Online view pixel