Hotunan 'Dawafi na musamman da aka yi don Tinubu a Masallacin Harami, yace a yiwa Najeriya addu'a

Dan takaran kujeran shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya yi kira ga majalisar dokokin jihar Legas kada su takaita kan yin addu'ar nasararsa a zabe, su yiwa Najeriya addu'an zaman lafiya.

Tinubu ya bayyana hakan ne yayin tsokaci kan 'dawafi na musamman da Kakakin majalisar dokokin Legas da mambobinsa suka shirya masa.

Masu magana da yawunsa suka fitar da jawabin ranar Alhamis.

Yace:

"Yayinda Musulmai ke cigaba da azumi da addu'o'i a wannan wata mai albraka, ina mika godiyata da majalisar dokokin jihar Legas bisa shirya min tawafi na musamman da addu'a yau a Makkah."
"Ina kira ga kakakin majalisar da mambobinsa kada su takaita addu'arsu kan takara ta kadai, su yiwa Najeriya addu'a."
"Ina kira garesu su yiwa kasa addu'a Allah ya huci zukatan yan bindiga saboda su koma tafarkin kwarai."

Kara karanta wannan

Da duminsa: Janar Idris Dambazau ya gudu daga hannun hukumar rashawa a Kano

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kalli hotunan:

Hotunan 'Dawafi na musamman da aka yi don Tinubu a Masallacin Harami, yace a yiwa Najeriya addu'a
Hotunan 'Dawafi na musamman da aka yi don Tinubu a Masallacin Harami, yace a yiwa Najeriya addu'a
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel