Latest
Bayan shafe fiye da wata daya a hannun yan bindiga, ana na ci gaba da riƙe Janar Maharazu Tsiga a da aka yi garkuwa da shi tun a farkon watan Fabrairun 2025.
Malamin addinin Musulunci na duniya, Sheikh Abu Ishaq Al-Huwaini ya rasu a kasar Masar. Malamin ya shafe shekaru 69 a duniya kuma ya kasance malamin Hadisi.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bayyana irin kokarin da ta yi wajen samo wa ma'aikatan ƙasar nan mafi karancin albashi mai tsoka, amma ta ce ta fuskanci kalubale.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya fusata a kan yadda mazauna wasu yankuna a birnin su ka ki biyan kudin harajin filaye da gwamnati ke binsu.
Farashin shigo da litar man fetur ya sauka a Najeriya. 'Yan kasuwa sun koka yayin da 'yan Najeriya za su samu sauki a harkokin kasuwanci da hada hadar yau da kullum.
Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta ba da umarnin kama tsohon Antoni-Janar kuma Kwamishinan Shari'a a mulkin Abdullahi Ganduje mai suna Barista M. A. Lawal.
An sake taso Gwamna Siminalayi Fubara a gaba bayan majalisa jihar Rivers ta aika masa da mataimakiyarsa wasikar zargin saba doka, wanda zai iya janyo tsigewa.
Attajirin Afrika, Alhaji Aliko Dangote ya zargi tsohon gwamnan Ogun, Ibikunle Amosun, da rusa masa aikin ginin sabon kamfanin da ya shirya ginawa a jihar.
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya zargi magajinsa, Sanata Uba Sani da wawure kudin kanann hukumomi da sayen kadarori a ƙasashen ketare.
Masu zafi
Samu kari