Latest
Jam'iyyar NNPP mai kayan dadi ta yi rashin nasara kan karar da ta shigar tana mai neman a haramtawa dan takarar APC, Uba Sani shiga babban zaben 2023 mai zuwa.
A wani labarin da muke samu, an bayyana sunan mutumin da Ronaldo ya siyarwa kofin kwallonsa mai daraja na Ballon d'Or da ya siyar a shekaran 2017 da ta gabata.
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce an kirkiri kungiyar ta'addanci na Boko Haram domin a lalata Najeriya. Ya bayyana hakan ne yayin da bishop suka kai masa ziyara
Wani dan gajeren bidiyo ya nuno wani matashi da abokansa suna taya shi murnar siyan sabuwar mota. Mai motar ya dinka riga dauke da katon logon Benz a gabansa.
Danbarwa a jam'iyyar hamayya ta kasa ta bude sabon shafi, na kusa da gwamnan Enugu ya ce ba zak ci gaba da shiru shiru ba lokaci ya yi da zai fadi ra'ayinsa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kutsa yankin Bwari da ke babban birnin tarayya inda suka sheke wani magidanci da suka yi artabu da shi. Sun yi garkuwa da yaransa.
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban hukumare zabe mai zaman kanta INEC ya shiga wata ganawa da shugabannin jam'iyyun siyasa 18 a kasar nan a Abuja a yau.
Wasu masu shirin zama ma'aurata sun hadu da ajalinsu sakamakon sabon harin da yan bindiga suka kai karamar hukumar Ideato ta arewa a jihar Imo a ranar Talata.
Ali Jita ya sanar da Duniya niyyarsa na daina yin wakoki, mawakin da aka haifa a birnin Kano ya ba mutane mamaki, zai yi watsi da jitarsa domin ya koma Alaranma
Masu zafi
Samu kari