Latest
Jam'iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano ta ce hukumar DSS ta shiga jami'an hukumomin tsaron da ke yiwa mambobinta bita da kulli yayinda ake shirin zaben shugaban.
Wasu miyagun yan bindiga da ba'a san ki su waye ba sun halaka dan takarar Sanatan Enugu ta gabas karkashin inuwar Labour Party, Mr Oyibo Chukwu.tare da wasu 5.
Gwamnan Abia, Okezie Ikpeazu ya karyata jita-jitar marawa APC baya a 2023, ya ce karya ne, bai neman Bola Tinubu ya karbi mulki, duk da da shi ake rikici a PDP
Kwamishanan yada labarai na jihar Kogi ya saki martani mai zafi game da hukuncin kotun tarayya wacce ta baiwa hukumar EFCC damar mallake wasu kadarori 14..
Wata kotun majisatre ta tsare dan Majalisar Tarayya daga Jam’iyyar APC Ephraim Nwuzi, kwana biyu kafin zaben da yake neman yin tazarce a kujerar a zaben 2023.
Labari ya zo mana cewa Jam'iyyun NNPP da APC sun tsaida ranar daya domin kammala yakin neman zabe. Kwankwaso zai rufe kamfe a gida kamar yadda kowa yake yi.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta bayyana yadda ta tanadi komai na zaben bana, musamman a jihar Gombe da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, yankin Atiku.
Gamayyar kungiyoyin wayar da kan jama'a tayi kira ga dan takarar shugaban kasa na jamiyyar PDP, Atiku Abubakar, da ya janye wa dan takarar NNPP, Rabiu Kwankwaso
Wani matashin Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ya bayyana irin kudin da ya tara don kawai ya siya waya kirar iPhone ta zamani a kasar.
Masu zafi
Samu kari