Latest
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na taron sirri yanzu haka da tawagar gwamnonin Najeriya rukunin farko bayan dawowar mulkin demokuraɗiyya a 1999.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya san wahalhalun da yan Najeriya suka shiga saboda cire tallafin man fetur amma ya nemi su kara dan hakuri.
An samu wata 'yar karamar dirama a zauren Majalisar Wakilan Najeriya yayin da wani daga cikin mambobin majalisar ya shigo zauren cikin shigar da ta saba ka'ida.
Jam’iyyar APC mai mulki ta bayyana abin da ya hana a iya nada Ministoci har yanzu. Sanata Iyiola Omisore ya shaida cewa Bola Tinubu ya na shawara ne tukuna.
A karon farko tun bayan naɗa shi a matsayin mukaddashi, shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gana da shugaban hukumar EFCC na ƙasa, Abdulkarim Chukkol a Aso Rock Abuja.
Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, ya gana da hafsoshin tsaro uku da shugaban kasa ya naɗa a yunkurinsa na ganin mazauna Kaduna sun samu zaman lafiya da tsaro.
Jaruma a masana'antar shirya fina-finan kudancin Najeriya, Cynthia Okereke, ta riga mu gidan gaskiya a cewar abokin aikinta, Joseph Okechukwu ranar Laraba.
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago Mohammed ya ce bayar da tallafin karatu ka iya shafar ingancin ilimi a jihar. Ya yi wannan bayanin ne a lokacin da mahukuntan.
Shugaban Jami'ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zaria, Farfesa Kabiru Bala ya bayyana rashin jin dadinsa dangane da yadda wasu malaman jami'o'i ke saka kansu cikin.
Masu zafi
Samu kari