Latest
Wasu sun shiga ha’ula’i a lokacin da su ke tafiya a kan hanyar Abuja-Lokoja a makon jiya. Masu garkuwa da mutane sun yi gaba da fasinjoji bayan tare motoci
‘Yan taware a NNPP su na zargin ‘Yan bangaren Rabiu Musa Kwankwaso da handame Naira Biliyan 1. An juyo kan mutanen Kwankwaso a rikicin, za a binciki kudin fam.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya bayyana akdand aga abin da ya gani na hujjojin da jam'iyyar PDP ta bayyana a gaban kotu a kansa da kuma zaben da aka gudanar.
Rahoto ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara ci gaba da barna a jihar Zamfara, inda hakan ya kai ga aka garkame kasuwannin shanu a wasu yankunan jihar ARewa.
An bayyana yadda aka garkame gidan rediyo da talabijin na AIT da RayPower a jihar Rivers bayan da aka samu sabani tsakanin gwamnatin jihar da kuma kamfanin.
Shugaban kasar Najeriya zai tafi kasar Indiya domin ya halarci taron kungiyoyin G-20 da za ayi a birnin New Delhi a Indiya tare da wasu daga cikin ministocinsa.
Wani ginin bene ya rufto kan ma'aikatansa a jihar Anambra inda ya salwantar da rayukan mutum uku. Ma'aikatan na shirin fara aiki ne lokacin da ginin ya rufto.
Rahoton da muke samu daga gidan gwamnati ya bayyana yadda aka sanar da yiwuwar tafiyar Bola Ahmad Tinubu zuwa kasar waje a ranar Litinin mai zuwan nan; gobe.
Rahoton da muke ya bayyana yadda aka mayar da mata da kananan yara marayun dole bayan harin da aka kai masallacin Kaduna a kwanan nan a cikin jihar ta Arewa.
Masu zafi
Samu kari