Latest
Kotunan da ke sauraron korafin zabe sun soke nasarar da Seyi Sowunmi ya samu a Legas, saboda rashin rajista a jam'iyya, LP ta rasa was 'yan majalisunta a kotu.
Sansanin Atiku Abubakar da jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun koka kan rashin sakar masu ainahin kwafin hukuncin da kotun zabe ta yanke.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano sun haramta hawan angonci da kilisa da kuma taron majalisi don dakile matsalar tsaro da ake samu a birnin Kano baki daya.
Wani matashi da aka yankewa hukuncin kisa, Mustapha Abubakar, ya rubuta wasika ga Gwamna Babagana Zulum, da ya sanya hannu kan hukuncin kisa da aka yanke masa.
Kwamrad Timi Frank, tsohon jigon jam’iyyar All Progressives Congress ya bayyana hukuncin kotun zabe a matsayin juyin mulkin bangaren shari’a a Najeriya.
Kotun sauraron kararrakin zaben mambobin majalisun tarayya NASS mai zama a Makurɗi ta kwace kujerar Sanatan APC a jihar Benue, ta baiwa ɗan takara a inuwar PDP.
Fitacciyar malamar da'awar addinin Kiristanci Naomi George, ta bayyana cewa an yi ma ta wahayi kan cewa nan ba da jimawa ba za a rantsar da Peter Obi shugaban.
Wani matashi ya yi ajalinsa babansa da ya haife shi a yankin Rumuaghaolu na ƙaramar hukumar Obio Akpor a jihar Ribas saboda ya hana shi wasu kuɗin da ya nema.
Wani matashi ya farmaki Faston cocinsu tare da sara masa adda har sai da ya kashe shi har lahira a jihar Delta, rundunar 'yan sanda ta bazama neman shi.
Masu zafi
Samu kari