Latest
Ministar harakokin jin dadi da walwalar jama'a, Dakta Betta Edu ta ce Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin kare 'yan Najeriya daga fadawa kangin talauci a kasar.
Ministan ruwa da shuɗin tattalin arziƙi, Adegboyega Oyetola, ya bayyana goyon bayansa ga matakin kora da dakatarwan da APC ta Osun ta yi wa wasu mambobi.
Wata yar Najeriya da ke karbar makudan kudade a matsayin ma’aikaciyar jinya ta bayyana cewa albashinta na farko a Najeriya ya kasance N20k kuma tana wahala.
Tsagin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, sun fara shirin sauya tambarin jam'iyyar NNPP da kundin tsarin mulkin jam'iyyar domin rage wa wasu ƙarfi.
Wata kyakkyawar amarya ta tuna da mahaifinta a ranar bikinta inda ta kai masa ziyara har kabarinsa domin nuna yadda ta yi matuƙar kewar rashinsa a duniya.
Yan Najeriya sun yi wa titunan Lagas tsinke don yin zanga-zanga kan yawan cajin da bankuna ke yi masu yayin da suka yi kokarin jan hankalin bankunan.
Wani mutum ya sake wulakanta Alqur'ani mai tsarki a gaban ofishin jakadancin Turkiyya da ke birnin New York na Amurka, matashin ya tattaka Alqur'anin.
Ƙananan mata manoma a jihar Kwara sun yi fatalo da tallafin shinkafa da gwmanatin jihar Kwara ta bayar. Matan sun nemi a ba su a isassun filayen noma.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP) 1 2023, Mista Peter Obi ya aika sako mai tsuma zuciya ga mabiyansa tare da karfafa masu gwiwa.
Masu zafi
Samu kari