Latest
Rahoton da muke samu daga Gaza ya bayyana yadda aka kashe mutane sama da 55 a wani sabon harin da sojojin Isra'ila suka kai kan mazauna a cikin dare.
Gamayyar jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wadanda ake zargi mutane 4 da fashin bankuna a jihar Benue bayan kai hari a jiya Juma'a da hallaka 'yan sanda.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi alkawarin cewa gwamnatin babban birnin tarayya Abuja za ta kammala aikin gyaran masallacin Abuja.
Musa Dattijo, daya cikin alkalan da ke kotun kolin Najeriya zai yi murabus daga alkalanci a ranar Juma'a 27 ga watan Oktoban 2023 kamar yadda kotun kolin ta sanar.
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya Abuja, ya yi martani a kan zargin da ake yi cewa ya bai wa Isra’ila goyon bayan Najeriya a kan Falasdinu.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan sabon shirin ba almajirai mahaddata Al-Qur'ani tallafin yin karatun zamani a jihar Kano.
Ƴan ta'addan Boko Haram ɗauke da makamai sun kai farmaki kan gidan jami'an hukumar kwastam a jihar Yobe. Ƴan ta'addan sun halaka jami'i ɗaya a yayin harin.
Tsohon hadimin tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, Reno Omokri ya buƙaci Shugaba Bola Tinubu ya binciki tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.
Babban faston da ya kafa cocin Jehovah's Eye Salvation Ministry, fasto Godwin Ikuru ya yi hasashen wanda zai lashe zaɓen gwamnan jihar Kogi da ke tafe.
Masu zafi
Samu kari