Latest
An samu asarar rayukan mutum 12, yayin da wata motar bas da suke ciki ta yi taho mu gama da wata babbar mota ƙirar Toyota Canter a jihar Zamfara.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta zargi gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da kulla harin da aka yi yunkurin halaka ta a lokacin zaben da ya gabata.
Rundunar 'yan sanda a jihar Sokoto sun yi martani kan jita-jitar da ke yadawa cewa jami'ansu sun cafke wasu matasa da ake zargin 'yan bindiga ne a jihar.
'Yan sanda sun cafke matashi mai suna Isaac kan zargin ajalin budurwarsa su na tsaka da saduwa bayan ya sha maganin karfin maza don burgeta a jihar Kwara.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu ya tabbatarwa da shugaban ƙasa Bola Ahmed, sabon farashin simintinsa zai fara aiki da zarar an ƙaddamar da sabbin wurarensa.
Mayakan Boko Haram sun yi ajalin wasu matasa 17 a jihar Yobe saboda matasan sun ki bin umarninsu na biyan kudin haraji kamar yadda su ka umarce su.
Rayukan mutum uku sun salwanta yayin da wasu mutum biyu suka samu munanan raunuka a wani ƙazamin hatsarin mota da ya auku yankin Ikorodu na jihar Legas.
Kafin wa’adin CBN ya kare, mutane sun fara galabaita wajen samun kudi. Daga shekarar nan ba za a sake ciniki da tsofaffin takarun N200, N500 da N1000 ba.
Gwamnonin babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP sun tsara ziyartar Ministan babban birnin tarayya Abuja kan batun rikicin da ya ɓullo a jihar Ribas a makon nan.
Masu zafi
Samu kari