Latest
Gwamnatin tarayya ta ƙaddamar da shirin mayar da motoci zuwa masu amfani da iskar gas, inda ta kafa cibiyoyi guda bakwai a faɗin ƙasar nan domin shirin.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Gombe ta kama matashin ɗan shekara 28 da ake zargi da halaka, Hajiya Aishatu Abdullahi mai kimanin shekara 58 a duniya.
Alƙalin kotun mai ritaya, mai shari'a Muhammad Dattijo, ya yi ƙorafi kan irin ƙarfin ikon da aka ba alƙalin alƙalan Najeriya (CJN), Kayode Ariwoola.
An tattaro duk wasu muhimman abubuwa da kuke bukatar sani game da sabon shugaban Hukumar Kula da Ma'aikatan Tarayya (FCSC), Farfesa Tunji Olaopa.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai mummunan hari kan matafiya a jihar Benue inda suka halaka mutum uku har lahira. Ƴan bindigan sun kuma raunata wasu daban.
Wani mutumi da ya ce ya soya kaza ta hanyar amfani da ruwa ya yadu bayan ya saki bidiyon tsarin da ya bi. Ya dage cewa ya fi kyau a soya kaza da ruwa.
Lauya mai fafutukar kare hakƙin dan adam a Najeriya, Femi Falana (SAN) ya ce bau kamata a ce shari'a ce zafa warware asalin wanda ya lashe zabe ba a Najeriya.
Hukumar yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Emefiele.
Kusan watanni takwas bayan kai hari, ƴan bindiga sun kuma shiga rukunin gidajen Grow Homes da kw Kubwa a Abuja, sun sace ma'aurata da ƙarin mutum ɗaya.
Masu zafi
Samu kari